Stiviandra Oliveira

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Stiviandra Oliveira
Rayuwa
Haihuwa Huíla Province (en) Fassara, 1989 (34/35 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a model (en) Fassara da Mai gasan kyau

Stiviandra Oliveira (an haife ta a shekara ta 1989, a cikin Huíla) wata abar koyi 'yar ƙasar Angola ce kuma wacce ake yiwa taken kyakkyawa wacce ta lashe gasar Miss Angola 2006.[1]

Oliveira kuma ta samu kambin Miss World Africa a gasar Miss World a shekarar 2006.[2]

Tun daga shekarar shekara ta 2017, Stiviandra, a ƙarƙashin kulawar Comite Miss Angola, za ta zama Babbar Darakta na Miss Earth Angola.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Angop (17 Dec 2005). "Jovem Stiviandra Oliveira eleita Miss Angola 2006". AngoNotícias. Retrieved March 3, 2010.
  2. "Miss World 2006 - Pageantopolis". Archived from the original on March 28, 2010. Retrieved March 3, 2010.CS1 maint: unfit url (link)
  3. "Miss World 2006 - Pageantopolis". Archived from the original on March 28, 2010. Retrieved March 3, 2010.CS1 maint: unfit url (link)