Jump to content

Struggle on the Nile

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Struggle on the Nile
Asali
Lokacin bugawa 1959
Asalin suna صراع فى النيل
Asalin harshe Egyptian Arabic (en) Fassara
Ƙasar asali Misra
Distribution format (en) Fassara video on demand (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 120 Dakika
Launi black-and-white (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Atef Salem
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa Gamal El-Laithy (en) Fassara
Other works
Mai rubuta kiɗa Fouad El-Zahry (en) Fassara
External links

Gwagwarmaya akan kogin Nilu ( Larabci: صراع في النيل‎; French: Tempête sur le Nil ) wani fim ne da aka shirya shi a shekarar 1959 na Masar fim ne na wasan kwaikwayo wanda Atef Salem ya ba da umarni kuma Ali El Zorkani ya rubuta. Taurarin fim ɗin su uku ne daga cikin shahararrun masu fasaha na Masar, Omar Sharif, Hend Rostom, da Rushdy Abaza.[1]

An zaɓi wannan fim ɗin a matsayin ɗaya daga cikin Fina-finai 100 na Top 100 na karni na cinema na Masar.

Labarin fim

[gyara sashe | gyara masomin]

Omar Sharif ya taka rawar a matsayin Muhassab, ɗan shugaban Gad wanda ya tafi tare da Mayor Migahed (Rushdy Abaza) don sayen kaya mai tsada a Luxor, amma ɓarayi sun san wannan da wannan ciniki na sayan kayan kuma sun yanke shawarar sace kuɗin.[2]


  • Hend Rostom a matsayin Nargis
  • Omar Sharif a matsayin Muhassab
  • Rushdy Abaza a matsayin magajin garin Migahed
  • Hassan Elbaroudi a matsayin Rais Gad (shugaban)
  • Kamel Anwar a matsayin barawo
  • Hassan Eldowini a matsayin Moled (barawo)
  1. معلومات عن صراع في النيل (Struggle on the Nile).
  2. معلومات عن صراع في النيل (Struggle on the Nile).