Stuttgart

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Stuttgart.

Stuttgart [lafazi : /stutegart/] birni ce, da ke a ƙasar Jamus. A cikin birnin Stuttgart akwai mutane 623,738 a kidayar shekarar 2015. An gina birnin Stuttgart a karni na goma bayan haifuwan annabi Issa. Fritz Kuhn, shi ne shugaban birnin Stuttgart.