Jump to content

Suren Gazaryan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Suren Gazaryan
Rayuwa
Haihuwa Krasnodar, 8 ga Yuli, 1974 (50 shekaru)
ƙasa Rasha
Karatu
Makaranta Kuban State University (en) Fassara
Matakin karatu Candidate of Biology Sciences (en) Fassara
Harsuna Rashanci
Sana'a
Sana'a zoologist (en) Fassara, chiropterologist (en) Fassara, ɗan siyasa da Kare haƙƙin muhalli
Kyaututtuka
Mamba Russian Opposition Coordination Council (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Yabloko (en) Fassara
Suren Gazaryan
hoton suren gazaryan

Suren Gazaryan (Rashanci: Сурен Владимирович Газарян) (an haife shi a ranar 8 ga watan Yuli shekara ta 1974) masaniyar dabba ce ta Rasha, sananniyar jama'a, kuma tsohuwar mamba ce ta The Environmental Watch on North Caucasus.[1] Shi memba ne na Majalisar Hadin Kan 'Yan adawar Rasha. An ba shi Kyautar Muhalli ta Goldman a cikin shekara ta 2014.[2][3][4]

An haifi Gazaryan a ranar 8 ga watan Yuli shekara ta, 1974 a Krasnodar. A shekarar 1996, ya kammala karatunsa a jami’ar jihar Kuban, a shekarar, 2001 kuma ya kammala karatun digiri na biyu a kwalejin kimiyya ta Rasha.[5] A shekarar, 2001, an kuma zabe shi a matsayin shugaban hukumar kare kogunan Kungiyar Hadin Kan Rasha.[6]

  1. "ОБ ЭКОЛОГИЧЕСКОЙ ВАХТЕ | Экологическая Вахта по Северному Кавказу". ewnc.org. Archived from the original on April 19, 2021. Retrieved April 20, 2021.
  2. "Exiled environmental activist speaks of 'impossibility' of protest in Russia". the Guardian (in Turanci). April 28, 2014. Retrieved April 21, 2021.
  3. "Suren Gazaryan". Goldman Environmental Foundation (in Turanci). Retrieved April 21, 2021.
  4. "Suren Gazaryan". Front Line Defenders (in Turanci). December 17, 2015. Retrieved April 21, 2021.
  5. "Газарян, Сурен Владимирович – Эколого-фаунистический анализ населения рукокрылых (Chiroptera) Западного Кавказа : диссертация ... кандидата биологических наук : 03.00.08 – Search RSL". search.rsl.ru. Retrieved April 20, 2021.
  6. "Gazaryan Suren". zmmu.msu.ru. Retrieved April 20, 2021.