Jump to content

Suzie Tanefo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Suzie Tanefo
Rayuwa
Haihuwa 22 Mayu 1969 (55 shekaru)
ƙasa Kameru
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 62 kg
Tsayi 166 cm

Suzie Tanefo (an haife ta a ranar 22 ga watan Mayu 1969) 'yar tseren wasan kasar Kamaru ce mai ritaya wacce ta kware a tseren mita 400.

A gasar Afrika ta central a shekarar 1987 ta lashe lambobin azurfa a tseren mita 200 da 400.[1] Ta kuma yi gasa a Gasar Cin Kofin Duniya na shekarar 1991[2] da Gasar Wasannin bazara ta shekarar 1992 ba tare da ta kai wasan karshe ba. [3]

Mafi kyawun lokacinta shine 52.88 seconds, wanda aka samu a cikin shekarar 1989. [3]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. "Central African Games and Championships" . GBR Athletics . Athletics Weekly. Retrieved 15 September 2019.
  2. "Women 400m Athletics III World Championship 1991 Tokyo (JPN)" . Todor Krastev. Retrieved 15 September 2019.
  3. 3.0 3.1 Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Susie Tanéfo Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2016-12-04. Cite error: Invalid <ref> tag; name "SportsRef" defined multiple times with different content