Tafadzwa Dube

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tafadzwa Dube
Rayuwa
Haihuwa Zimbabwe, 19 Disamba 1984 (39 shekaru)
ƙasa Zimbabwe
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
CAPS United F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Tafadzwa Dube ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Zimbabwe, wanda a baya ya taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron gida a ƙungiyar Lancashire Steel FC da Harare City FC Shi ma tsohon ɗan wasan CAPS United FC ne.[1] [2]

Ayyukan kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]

A cikin watan Janairu 2014, kocin Ian Gorowa, ya gayyace shi ya kasance cikin tawagar Zimbabwe don gasar cin kofin Afirka ta shekarar 2014. Ya taimakawa kungiyar zuwa matsayi na hudu bayan da Najeriya ta lallasa ta da ci daya mai ban haushi. [3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Zimbabwe's Ian names CHAN squad" . Kawowo. Archived from the original on 23 March 2016. Retrieved 12 February 2014.
  2. "Zimbabwe Warriors leave for Chan tournament" . Newsday . Retrieved 12 February 2014. - "Zimbabwe name final squad for CHAN tournament" . Council of Southern Africa Football Associations. Archived from the original on 21 February 2014. Retrieved 12 February 2014.
  3. "CHAN 2014: awards and team of the CHAN" . Star Africa . Archived from the original on 19 February 2014. Retrieved 12 February 2014. - "Articles tagged 'warriors' " . Daily News . Archived from the original on 28 February 2014. Retrieved 12 February 2014.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]