Tafkin Alofivai
Appearance
Tafkin Alofivai | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 13°15′42″S 176°10′17″W / 13.2617°S 176.1714°W |
Kasa | Faransa |
Tafkin Alofivai ( Faransa ci: Lac Alofivai) wani tafki ne a arewa maso gabashin Wallis (Uvea) a Pacific. Tana kusa da Hanyar 1 (RT1) kusa da ƙauyen Alofivai. An ba da rahoton cewa tafkin yana bushewa "sau da yawa, kuma kasan ramin yana ba da kiwo ga shanun makarantun mishan da ke kusa." Duk da haka, a lokacin damina, tafkin yana cike da kwadi.