Jump to content

Talatu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Talatu
Jinsi Mace
Harshe (s) Hausa
Asalin Kalma/suna Najeriya
Ma'ana Talata
Yankin asali Arewacin Najeriya

Talatu sunan mata ne da ake amfani da shi a Najeriya ce wace aka fi amfani da shi a tsakanin Musulmi, musamman a cikin al’ummar Hausawa . An samo daga Larabci, Talata ma'ana "Talata" wanda aka karɓa daga kwanakin mako.

Fitattun mutane masu suna

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Talatu Yohanna (an haife ta a shekara ta 1973), ƴar siyasar Najeriya.