Tattaunawa:Arewa Maso Yammacin Ostiraliya

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

An Saka Hujja[gyara masomin]

Assalamu alaykum warahmatulLah @Gwanki. Barka da warhaka. Ina fatan kana lafiya. Na samu na saka citations akan wannan maqalar. Shin zan iya cire template da aka sa dazun bisa rashin nassoshi? Nagode. Yahuzaishat (talk) 05:41, 5 ga Janairu, 2024 (UTC)[Mai da]

Waalaika Assalam, e zaka iya cirewa. Dukkan template din da aka yi tagging a article indai an daidaita lamarin to za'a iya cire template din. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 06:48, 5 ga Janairu, 2024 (UTC)[Mai da]