Jump to content

Tattaunawa:Arewa Maso Yammacin Ostiraliya

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Latest comment: shekaru 2 da suka gabata by Gwanki in topic An Saka Hujja

An Saka Hujja

[gyara masomin]

Assalamu alaykum warahmatulLah @Gwanki. Barka da warhaka. Ina fatan kana lafiya. Na samu na saka citations akan wannan maqalar. Shin zan iya cire template da aka sa dazun bisa rashin nassoshi? Nagode. Yahuzaishat (talk) 05:41, 5 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply

Waalaika Assalam, e zaka iya cirewa. Dukkan template din da aka yi tagging a article indai an daidaita lamarin to za'a iya cire template din. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 06:48, 5 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply