Talk:Masarautar Kagara

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Bai kamata asa Dam a cikin wannan mukalar ba, shi mukala daban yakamata rubuta a kanshi. Bello Na'imv (talk) 03:36, 19 Disamba 2021 (UTC)[Mai da]

Menene dalilin ka? Sannan kuma taya zaka raba abinda yake wuri ɗaya hasali ma daga masarautar Kagara zuwa dam ɗin babu nisa sannan. Sannan idan wanda bai san akwai maƙala dam ɗin ba idan ya shiga maƙala masarautar ai zai gani....A shawarce Bello Na'im kaima kana bada gudummawar ka a Hausa Wikipedia Sai kayi ta dam ɗin. S Ahmad Fulani 10:10, 21 Disamba 2021 (UTC)[Mai da]