Talk:Muhammadu Maccido

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Edit revertion[gyara masomin]

@Gwanki, Barka da kokari....naga kayi reverting template din "hujja" dana sakama wannan mukalar, Inaso kaduba duka hujjojin da aka bayar kaga idan akwai wani wanda yakeda bayanan da aka gina mukalar dashi. NagodeSaifullahi AS (talk) 14:39, 17 Mayu 2023 (UTC)[Mai da]

Nagode da ankararwa @Saifullahi AS, nayi gyaran ne bisa kuskure amma yanzu na gyara. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 14:54, 17 Mayu 2023 (UTC)[Mai da]
@Gwanki You are always welcome.Saifullahi AS (talk) 09:34, 18 Mayu 2023 (UTC)[Mai da]