Tamar Ziskind
Appearance
![]() | |
| Rayuwa | |
| Haihuwa |
חֵיפָה (mul) |
| ƙasa | Isra'ila |
| Karatu | |
| Makaranta |
Hebrew Reali School (en) |
| Sana'a | |
| Sana'a | Mai gasan kyau |
Tamar Ziskind ( Hebrew: תמר זיסקינד ; An haifeta a Fabrairu 23, shekarar 1985) 'yar takara ce ta sarauniyar kyau wadda ta wakilci Isra'ila a Miss World 2008 a Afirka ta Kudu,[1] Ta yi aiki a matsayin mai koyar da ilimin halayyar ɗan Adam kuma ta yi karatun likitan hakori.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Miss World 2008: She will not but who will be?". New Vision. 23 January 2016. Archived from the original on 27 February 2019. Retrieved 23 January2016.
