Jump to content

Tamara Jozi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tamara Jozi
Rayuwa
Haihuwa 1956
ƙasa Afirka ta kudu
Mutuwa 10 ga Augusta, 2021
Sana'a
Sana'a jarumi da ɗan wasan kwaikwayo
IMDb nm1872289

Tamara Nokulunga Jozi (12 Disamba 1956 - 6 Agusta 2021), ƴar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu. An fi saninta da tallan kasuwanci "The Wimpy", inda take yawan tambayar "Thabo, yaushe za ku yi aure?".[1][2]

Rayuwa ta sirri

[gyara sashe | gyara masomin]

Ta mutu ranar 6 ga watan Agusta 2021 tana da shekaru 64.[3]

Year Film Role Genre Ref.
2001 The Long Run Suiker's Domestic Worker Film
2011 Soul City Tunisia TV series
2011 Gauteng Maboneng Koko TV series
2013 After 9 Film
2013 Isibaya Mazondi TV series
2014 Die Soldaat Lettie Short film
2021 Reyka Bongi's granny TV series
2020 Lithapo Buhle TV series
Secrets and Lies Short film
Rhythm City TV series
Society MaGumede TV series
Scandal! Mam'Joyce TV series
  1. "Veteran actress Tamara Jozi has died". TimesLIVE (in Turanci). Archived from the original on 16 August 2021. Retrieved 2021-11-04.
  2. "Veteran actress Tamara Jozi has passed away". Sunday World (in Turanci). 2021-08-11. Archived from the original on 11 August 2021. Retrieved 2021-11-04.
  3. "Veteran Actress Tamara Jozi Passes On". Daily Scoop Magazine (in Turanci). 2021-08-12. Archived from the original on 12 August 2021. Retrieved 2021-11-04.

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]