Taowa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Taoa ƙauye ne a Wallis da Futuna.Tana cikin gundumar Alo a kudu maso gabar tsibirin Futuna.Yawanta bisa ga ƙidayar 2018 ya kasance mutane 480.

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]