Taron Gwamnonin Najeriya
Appearance
Nigeria Governors' forum |
---|
Taron gwamnonin Najeriya wani yanki ne mara nuna bangaranci wanda kuma aka kirkireshi don inganta hadin kai tsakanin gwamnonin zartarwa na Kasar Najeriya . [1]
Buri da kuma manufa
[gyara sashe | gyara masomin]- Filin tattaunawa game da manufofin jama'a.
- Inganta shugabanci na kowa da kowa
- Bunkasa ci gaba mai dorewa.
- Inganta haɗin kai tsakanin gwamnoni da al'umma.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]