Tashar Kyoto
Appearance
Tashar Kyoto | |
---|---|
100 train stations in Kinki | |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Japan |
Prefecture of Japan (en) | Kyoto Prefecture (en) |
City designated by government ordinance (en) | Kyoto |
Ward of Japan (en) | Shimogyō-ku (en) |
Coordinates | 34°59′08″N 135°45′31″E / 34.9856°N 135.7586°E |
Ƙaddamarwa | 5 ga Faburairu, 1877 |
|
Tashar Kyoto(京都駅, Kyoto-eki) tashar jirgin kasa ce ta fasinja dake cikin birnin Kyoto, Japan, wanda Kamfanin Railway na Yammacin Japan (JR West) ke gudanarwa.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]An bude tashar Kyoto a ranar 6 ga Fabrairu, 1877. Tare da keɓantawar Layin Jirgin ƙasa na Japan (JNR) a ranar 1 ga Afrilu, 1987, tashar ta kasance ƙarƙashin ikon Kamfanin Railway na Yammacin Japan.
Kididdigar fasinja
[gyara sashe | gyara masomin]A cikin kasafin kuɗi na 2019, matsakaicin fasinjoji 450000 ne ke amfani da tashar kowace rana.
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin tashoshin jirgin kasa a Japan