Tashar Yobe
Appearance
| Tashar Yobe | ||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
|
| ||||||||||
| Wuri | ||||||||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Japan | |||||||||
| Prefecture of Japan (en) | 兵庫県 (mul) | |||||||||
| Core city of Japan (en) | Himeji (en) | |||||||||
| Coordinates | 34°51′23″N 134°38′34″E / 34.856494°N 134.642783°E | |||||||||
![]() | ||||||||||
| History and use | ||||||||||
| Opening | 1 Satumba 1930 | |||||||||
| Ƙaddamarwa | 1 Satumba 1930 | |||||||||
| Mai-iko |
West Japan Railway Company (en) | |||||||||
| Manager (en) |
| |||||||||
| Suna saboda |
Yobe (en) | |||||||||
| Station (en) | ||||||||||
| ||||||||||
| Tracks | 2 | |||||||||
| Contact | ||||||||||
| Address | 兵庫県姫路市青山北1-25-1 | |||||||||
| Offical website | ||||||||||
|
| ||||||||||

Tashar Yobe (余部駅, Yobe-eki) tashar jirgin kasa ce ta fasinja dake cikin birnin Himeji, lardin Hyōgo, Japan, wanda Kamfanin Railway na Yammacin Japan (JR West) ke gudanarwa.[1][2]
Layuka
[gyara sashe | gyara masomin]Tashar Yobe tana da layin (wato Kishin Line), kuma tana da tazarar kilomita 6.1 daga iyakar layin a Himeji.
Tsarin tasha
[gyara sashe | gyara masomin]Tashar ta ƙunshi ginshiƙai guda biyu masu fuskantar juna waɗanda doguwar hanya ta ratsa ta tsakanin su. Ba a cika kula da tashar ba.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]An bude tashar Yobe a ranar 1 ga watan Satumba, shekarar 1930. Tare da keɓantawar Layin Jirgin ƙasa na Japan (JNR) a ranar 1 ga watan Afrilu, shekarar 1987, tashar ta kasance ƙarƙashin ikon Kamfanin Railway na Yammacin Japan.
Kididdigar fasinja
[gyara sashe | gyara masomin]A cikin kasafin kuɗi na shekarar 2019, matsakaicin fasinjoji 2228 ne ke amfani da tashar kowace rana.
Wurin da ke kewaye
[gyara sashe | gyara masomin]- Hyogo Prefectural University Himeji Shosha Campus
- Hyogo Prefectural Himeji Shikisai High School
- Sashen Jirgin Kasa na Himeji
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin tashoshin jirgin kasa a Japan
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 兵庫の鉄道全駅 JR・三セク [All stations in Hyogo Prefecture] (in Japanese). Kobe Shimbun Shuppan Center. 2011. ISBN 978-4-343-00602-8.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ 山陽・山陰ライン 全線・全駅・全配線 第3巻 京都北部・兵庫エリア [Sanyo and San'in Lines - All routes, stations and tracks Volume 3: North Kyoto and Hyogo Areas] (in Japanese). Kodansha. 2012. ISBN 978-4-06-295153-1.CS1 maint: unrecognized language (link)
