Jump to content

Tasir Raji

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Tasir Wale Raji ɗan siyasan Najeriya ne. A yanzu haka ya zama mamba mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Epe a majalisar wakilai. An haife shi a ranar 12 ga watan Disamba 1955, ya fito ne daga jihar Legas kuma ya yi digiri na biyu a fannin Injiniyanci. An fara zaɓen sa a majalisar wakilai a zaɓen shekarar 2015, aka sake zaɓen sa a shekarar 2019, sannan kuma a shekarar 2023 a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar All Progressives Congress (APC). [1] [2] [3] [4] [5] [6] [7]

  1. "10th National Assembly Members - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 8 January 2025.
  2. "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng. Retrieved 8 January 2025.
  3. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 8 January 2025.
  4. vanguard (2018-10-14). "Lawmaker pledges improved representation for constituency". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2024-12-29.
  5. Nation, The (2019-03-26). "Lawmaker lifts students". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2024-12-29.
  6. "2022 budget: Rep wants Calabar – Lagos coastal project prioritised – Daily Trust". dailytrust.com. Retrieved 2024-12-29.
  7. Badmus, Bola (2023-11-09). "Lagos restates commitment to infrastructure development". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2024-12-29.