Jump to content

Tattaunawa:Canjin yanayi a Najeriya

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Sauyin yanayi

[gyara masomin]

Manya manyan abubuwan dake kawo sauyin yanayi a kasashen mu sune: su iskar carbon dioxide, iskar nitrous oxide, methane, chlorofluorocarbon da ruwan mai da sauransu.

Rana kuma yayi sanadin sauyin yanayine a baya, hujjarvya nuna a yanzu sauyin ba za'a dangantashi da rana ba.

Kanana da manyan ababen hawa da kamfanoni suna fitar da kaso 20 cikin dari na gurbataccen iskar gas. Duk da haka suna fitar da gurbataccen iska daban-daban wanda suke taimakawa sauyin yanayin.

Sauyin yanayin dai zai'iya zama halitane dayake cigaba wanda yanayin wajen,ruwan sama, iska da sauransu ya banbanta sama da shekaru dari dasuka shude. A dubban shekaru, wannan duniya tanada yanayi mai kyau ba kirin yanzu ba. Amma yanzu ana ta ganin yanda ayyukan mutane ke jawo sauyin yanayi ta kuna gawayi, mai, taya, bola da sa mai a cikin ruwa da sauransu suna kashe dabbobi daban-daban a kasashen. Musaddiq77 (talk) 08:33, 17 Satumba 2023 (UTC)[Mai da]