Tattaunawa:Mansur Ibrahim Sokoto
Appearance
Copy and paste
[gyara masomin]Aslm @Habib Aliyu Habibu, wannan maƙalar za'a goge ta dalili kuwa na bibiyi madogarar maƙalar ma'ana na shi ga link na references na ta, naga daga shafin yanar Gizon BBC hausa da ta yi hira da Malamin, kai kuma kayi Copy and Paste na duka hirar !, a matsayin makala wanda hakan ya saɓa da dokoki ko ƙa'idojin rubuta makala a wannan wuri !!.
Dafatan zaka gyara maƙalar ko ka inganta ta. Bissalam. BnHamid (talk) 04:45, 26 ga Maris, 2023 (UTC)