Tattaunawa:Rajveer Yadav
Sabon sasheAppearance
Latest comment: shekaru 2 da suka gabata by Gwanki in topic Kula da fassara
Kula da fassara
[gyara masomin]Ya kamata masu gudanarwa su dinga kula da irin wannan fassarar kuma su dinga jan hankalin sabbin editoci akan ire-ireb su. @Gwanki @sparo Musa Vacho77 (talk) 04:36, 8 ga Janairu, 2024 (UTC)
- Wannan editan na bibiyi aiyukan sa, na fuskanci ba ma Bahaushe bane, ba ma ɗan Najeriya ko Afrika bane, kawai yana yin amfani da Google translation ne yazo yayi pasting. Na kulle shi. Gwanki(Yi Min Magana) 05:47, 8 ga Janairu, 2024 (UTC)