Jump to content

Tattaunawa:Shin ko ka san Al'adu

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Shin menene addinin musulunci

[gyara masomin]

Addinin musuluncii yana da fadii sosai kuma shine addinii mafii rinjaye a fadin duniya Musuluncii yana nufin yarda da Allah da manzon sa, zaman lapiya, gaskiya, tausayii, Amana, jin kai, gaisuwa, tarbiya, karamcii, sadaukarwa, ilimii(knowledge), dogaro ga Allah, yarda da qaddara alkhairii koh sharrii, taimakon marasa qarfii kaman maraya talaka mara lapiya sabon shiga addinin na musuluncii da kuma matafiya, Biyayya ga allah (SAW) a irin kowane halii na rayuwa wannan kadan daga cikin abubuwan da addinin musuluncii yake koyarwa ke nan.. الله يوفقنا ويعطينا نتيجة طيبة 102.91.92.234 09:54, 17 Nuwamba, 2024 (UTC)[Mai da]

@102.91.92.234 YUSUF BASHIR ELDER 102.91.92.234 09:55, 17 Nuwamba, 2024 (UTC)[Mai da]