Shin ko ka san Al'adu
Al'adu Jam'i ne na al'ada. Mafi yawan mutane na danganta al'ada da ƙir ƙirarrun abubuwa.Al'adu ta ƙunshi addini, abinci, tufafi, yadda muke sanya tufafi, yare, aure, wakoƙi, dawasanni wanda suke chanjawa daga wurare daban daban a faɗin duniya.[1]
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ Stephannie Pappas, Callum Mckelvie (December 15, 2021). "what-is-culture". Cite has empty unknown parameter:
|1=
(help)