Jump to content

Tattaunawa:Yanyin kasar Hausa

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Assalamu alaikum. Wannan mukala tana (yanayin kasar hausa) tana da ingancin da bai kamata a goge ta ba. Na yi tane don ganin cewa, tana daya daga cikin fannonin ilimi Harshen Hausa. Kuma na bincika banga an yi ta ba. Wato, na ga irin su tarihin Hausa tarihin kasar Hausa, mazaunin kasar Hausa, dss. Kuma suna da alaka da juna.[gyara masomin]

A Baban Asiya (talk) 11:09, 21 Nuwamba, 2023 (UTC)[Mai da]