Jump to content

User:Baban Asiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
 Suna na Auwalu Babangida Gwanki (Baban Asiya). Ina zaune a nan jihar Kano, Najeriya. Sannan Matakin Karatuna a yanzu shi ne,Digiri akan harshen Hausa gami da Dabarun koyarwa. Wato, BA (ed) Hausa. Haka kuma, na koyar da harshen na Hausa makarantun Primary, Secondary da kuma matakin NCE.
 Hakka kuma, ina daya daga cikin masu ba wa Wikipedia Hausa gudunmawa tun daga waje. Watau, tun kafin na yi Rijista da wanan kafa ta Wikipedia da kuma bayan yin rijisar.