Jump to content

Dukkan logs na bayyana

Wannan shine jerin ayyukan log da aka yi akan wannan Wikipedia.

Rajistoci ayyuka
  • 00:24, 30 Nuwamba, 2023 Baban Asiya hira gudummuwa created page User:Baban Asiya (Sabon shafi: Suna na Auwalu Babangida Gwanki (Baban Asiya). Ina zaune a nan jihar Kano. Sannan Matakin Karatuna a yanzu shi ne,Digiri akan harshen Hausa game da Dabarun koyarwa. Wato, BA (ed) Hausa. Haka kuma, na koyar da harshen na Hausa makarantun Primary, Secondary da kuma matakin NCE.) Tag: Gyaran wayar hannu
  • 11:09, 21 Nuwamba, 2023 Baban Asiya hira gudummuwa created page Tattaunawa:Yanyin kasar Hausa (Assalamu alaikum. Wannan mukala tana (yanayin kasar hausa) tana da ingancin da bai kamata a goge ta ba. Na yi tane don ganin cewa, tana daya daga cikin fannonin ilimi Harshen Hausa. Kuma na bincika banga an yi ta ba. Wato, na ga irin su tarihin Hausa tarihin kasar Hausa, mazaunin kasar Hausa, dss. Kuma suna da alaka da juna.: sabon sashe) Tag: New topic
  • 22:36, 14 Nuwamba, 2023 Baban Asiya hira gudummuwa created page Yanyin kasar Hausa (Wallafa sabuwar mukala.)
  • 12:23, 30 Oktoba 2023 Baban Asiya hira gudummuwa created page Ka'idojin rubutun hausa (Sabon shafi: KA'IDOJIN RUBUTUN HAUSA Kamar yadda aka sani, kowanne lamari na duniya yana da ka'idar yadda ake gudanar da shi. Kuma bin ka'idar ita ke sa asami a sami dacen yadda ake so. Idan kuma ba a bi ka'idar ba a ga ba daidaiba. Tunda yake haka ne, rubutun Hausa shi ma yana da ka'idarsa. Bin ka'idojin rubutun Hausa sau-da-kafa, su ke sa a sami rubutu mai Cikakkiyar ma'ana. ME AKE NUFI DA KA'IDOJIN RUBUTUN HAUSA? Ka'idojin rubutun Hausa, wani yanayi ne na lura da kiyaye ka'idojin har...)