Tattaunawar Wikipedia:Muƙalar mu ta yau
Appearance
Shafin da za'a ringa tattaunawa akan hanyoyin da za'a bi gurin kirkiran sababbin Wikipedia:Mukalar mu a yau na babban shafin Hausa Wikipedia
tarihin shehu muhammadu gibrima
[gyara masomin]gibrima zulmaaruf an haifishe agarin nguru] Dake a jahar Yobe ayanzu shine babban malamin Nan masanin Allah Wanda yayi nutso cikin Sharia da hakika muhammadu gibrima Dan aliyu dan Ibrahim badagire mahaifiyarsa itace sayyada Fatima diyar Abdurahaman anyi sabani shekara haihuwarsa(1900 ko 1902 105.113.73.106 22:03, 12 ga Augusta, 2023 (UTC)
Abdulqadir jilani
[gyara masomin]Abdulqadir jilani Wanda da gausul aqazam kuma masanin ilimin sufacci an haifice qarni na biyar a bagdad aqarni na shida 105.113.81.100 10:24, 17 ga Augusta, 2023 (UTC)