Jump to content

Tattaunawar Wikipedia:Yadda ake rubuta muƙala

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

GASKIYA DAYA CE

[gyara masomin]

Yakamata masu amfani da kafafen sada zumunta su gane cewa ba kowane irin maganganun muji ko abamu labari zamu rubuta ba, dole muyi bincike, kuma bayan munyi bincike muyi amfani da ilimi da basira wajen tabbatar da gaskiyar labarin, domin yin hakan za jawo wa mutum daraja, mutunci da kwarjini a idon mutane, Wanda hakan zaisa idan ya rubuta wani Abu mutane zasu natsu su karanta, kodakuwa mutum Yana adawa da kai Muttaka Abdu Dan Alhaji (talk) 22:12, 12 Disamba 2019 (UTC)[Mai da]

Da kyau Muttaka Abdu Dan Alhaji (talk) 22:16, 12 Disamba 2019 (UTC)[Mai da]