Jump to content

Ku kirkiri account domain taimaka ma Hausa Wikipedia. Kirkirar account kyauta ne. Idan kuma neman taimako ku tambaya a nan.

Tattaunawar user:Bkynigeria

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Wikipedia Pages Wanting Photos na Hausa Community

[gyara masomin]

Muna gayyatan kudan shiga gasar WPWP Contest na Hausa Community!

Wikipedia Pages Wanting Photos na Hausa Community gasa ce ta duk shekara wanda editoci a Wikipedia daga Hausa Community User Group ke sanya hotuna a mukalolin da basu da ko keda karancin hoto articles. Wannan dan a inganta da karfafa amfani ne da dubannin hotunan da ake samu ne daga gasa daban-daban na hotuna da ake gudanarwa duk shekara, wanda Wikimedia community ke shiryawa a Wikipedia. hoto na inganta fahimtar mai karatu, da bayyana bayani, da sanya mukaloli suyi kyau. Gasar Kuma zata ba sabbin editoci da tsoffi damar inganta kwarewa, dan shiga samun kwarewa tuntube mu anan Emel.
Danna nan dan shiga gasa da Karin bayani..Em-mustapha t@lk 03:54, 26 ga Yuni, 2020 (UTC)[Mai da]