Tattaunawar user:Maryamarh
Appearance
Gyara
[gyara masomin]Barka @Maryamarh wakafin (,) da ki ke sakawa gaban suna hakan bai bayar da ma'ana ba, ana saka wakafin ne daga karshen zance kafin a dora wani zancen idan kuma zancen da za'a cigaba baida nasaba da na baya sai a saka alamar dot ko ɗigo (.). Dafatan zaki riƙa bin ƙa'idojin rubutun Hausa. Nagode. BnHamid (talk) 08:03, 21 Disamba 2024 (UTC)