Jump to content

Tattaunawar user:Muhammad Bashir Duamidaz

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Hausa Wikimedians User Group[gyara masomin]

Barka da aiki Muhammad Bashir Duamidaz, Dangane da kokarin da mukeyi na ganin munsami amincewar UserGroup dinmu na HausaWikimedians, daga cikin tattaunawar da mukeyi da WikimediaFoundation (WMF), sun umurce mu, da cewan mu goge sunayen da kuka rubuta a members section na group din (idan baka taba rubutawa ba), sai mu sanar-daku, Ku sake rubuta sunanku a karo na biyu. dafatan zakayi kokari wurin sake sanya sunanka → Hausa Wikimedians User Group. Nagode sosai. The Living love (talk) 12:28, 24 ga Faburairu, 2019 (UTC)[Mai da]