Tawagar Ƴan wasan Sanda ta Maza na Najeriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tawagar Ƴan wasan Sanda ta Maza na Najeriya
Bayanai
Iri national sports team (en) Fassara
Ƙasa Najeriya

Tawagar Ƴan wasan sanda ta maza na Najeriya tana wakiltar Najeriya a gasar kwallon sanda ta kasa da kasa. An bai wa tawagar tagulla a gasar wasannin Afirka ta 1987 .

Tarihin gasar[gyara sashe | gyara masomin]

Gasar cin kofin Afrika[gyara sashe | gyara masomin]

  • 1974 - Wuri na 4
  • 1983 - Wuri na 4
  • 2000 - Wuri na 5
  • 2005 - Wuri na 4
  • 2009 - Wuri na 4
  • 2017 - Wuri na 5
  • 2022 -</img>

Wasannin Afirka[gyara sashe | gyara masomin]

  • 1987 -</img>
  • 1991 - Wuri na 5
  • 1995 - Wuri na 6
  • 2003 - Wuri na 4

Gasar cancantar shiga gasar Olemfic ta Afirka[gyara sashe | gyara masomin]

  • 2007 - Wuri na 5
  • 2015 - Wuri na 5
  • 2019 – Janye

Gasar Kwallon Sanda ta Duniya[gyara sashe | gyara masomin]

  • 2012-13 - Zagaye na 1
  • 2016-17 - Zagaye na 1

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Kungiyar wasan sanda ta mata ta Najeriya

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]