Tchadia Airlines

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Group half.svgTchadia Airlines
Data (en) Fassara
Type (en) Fassara airline (en) Fassara
Ƙasa Cadi
Governance (en) Fassara
Headquarters (en) Fassara Ndjamena
Tarihi
Creation (en) Fassara 2018

Tchadia Airlines kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Ndjamena, a ƙasar Cadi. An kafa kamfanin a shekarar 2018. Yana da jiragen sama biyu, daga kamfanin Bombardier.