Temsamane
Appearance
|
تمسمان (ar) ⵜⴻⵎⵙⴰⵎⴰⵏ (tzm) | |||||
|
| |||||
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Constitutional monarchy (en) | Moroko | ||||
| Region of Morocco (en) | Oriental (en) | ||||
| Province of Morocco (en) | Driouch Province (en) | ||||
| Babban birnin |
Emirate of Nekor (en) | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 12,198 (2024) | ||||
| Home (en) | 2,989 (2014) | ||||
| Harshen gwamnati |
Abzinanci Modern Standard Arabic (en) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC±00:00 (en) | ||||
Temsamane ( Amazigh : Temsaman, ⵜⴻⵎⵙⴰⵎⴰⵏ, Larabci : تمسمان) ya kasan ce wani yanki ne a cikin lardin Driouch na yankin Gabas na mulkin Morocco . A lokacin kidayar 2004, yankin ya kasance yana da yawan mutane 14,937 da ke zaune a gidaje 2,928.
Garuruwa da kauyuka
[gyara sashe | gyara masomin]| Suna | Rubuta | Yawan jama'a (2017) | Yanki (km²) |
|---|---|---|---|
| Kerouna | Gari | 20.000 | |
| Amezzaourou | Gari | 5.633 | |
| Ajdir (Driouch) | Gari | 8.786 | |
| Bni Bouyakoub | Geauye | 3.532 | |
| Azghour | Geauye | 1.532 | |
| Ihadoutane | Geauye | 875 | |
| Ighriben | Geauye | 903 | |
| Ouchanen | Geauye | 1.001 | |
| Ait Azza | Geauye | 2.421 | |
| Boudinar | Geauye | 2.500 |
