The Fool of Kairouan (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
The Fool of Kairouan (fim)
Asali
Lokacin bugawa 1939
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Faransa da Tunisiya
Characteristics
'yan wasa
External links

The Fool of Kairouan ( Larabci : مجنون القيروان ; fassarar: Majnun al-Kairawen; French: Fou de Kairouan ), wanda aka yi a shekarar 1939, shi ne fim ɗin kiɗa na farko a ƙasar Tunisiya, Haka-zalika fim ɗin farko da aka yi da harshen Larabci a ƙasar.[1] Mawaki Mohamed Jamoussi ne ya taka rawa a cikin shirin.[2] Ana ɗaukarsa ɗaya daga cikin manyan fina-finai a tarihin silima kafin yaƙin duniya na biyu a Arewacin Afirka.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Gabous, Abdelkrim (1998). Silence, elles tournent: les femmes et le cinéma en Tunisie. Cérès. p. 19. ISBN 978-9973-19-387-2.
  2. Khlifi, Omar (1970). Histoire du cinéma en Tunisie. Société tunisienne de diffusion. p. 118. OCLC 486898369.
  3. Bernstein, Matthew; Gaylyn Studlar (1997). Visions of the East: orientalism in film. I.B.Tauris. p. 231. ISBN 978-1-86064-304-0.