The Game (2010 fim)
Appearance
The Game (2010 fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2010 |
Asalin suna | The Game |
Asalin harshe | Turanci |
Characteristics | |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Frank Rajah Arase |
External links | |
Specialized websites
|
The Game Fim ne mai ban sha'awa na Najeriya da Ghana na shekarar 2010 wanda Frank Rajah Arase ya ba da Umarni, Taurarin shirin sun haɗa da Majid Michel, Yvonne Okoro da Yvonne Nelson.[1][2]
Yan wasan kwaikwayo
[gyara sashe | gyara masomin]- Majid Michel a matsayin Teddy Elbert
- John Dumelo a matsayin Ronnie Lawson
- Yvonne Okoro a matsayin Brandy
- Yvonne Nelson a matsayin Shennel Johnson
- Beverly Afaglo a matsayin Mai binciken
- Nadia Archer Kang a matsayin Jackie Oppong
- Johannes Maier a matsayin Bill
- Lion De Angelo a matsayin Fred
- Fred Nuamah a matsayin Jake Freeman
- Ebi Bright a matsayin Letoya Benson.
Tsokaci
[gyara sashe | gyara masomin]Ya samu kashi 3 cikin 5 daga Nollywood Reinvented wanda ya yi tambaya game da asalin labarin, Kamar yadda fim ɗin ya zzama kamar kofe daga biyu na Bollywood 2008 fina-finai; Race and Ghajini . Nollywood Forever ya ba kashi 58%. Yayin da mai bita ya gano cewa fim ɗin yana da inganci, ya ga shirin yana da ruɗani da rikitarwa.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Another Look at Frank Rajah The Game". Ghanacelebrities. Archived from the original on 3 June 2018. Retrieved 14 April 2014.
- ↑ "Ghana Movie Writers are Holy Thieves". nigeriafilms.com. Retrieved 14 April 2014.
- ↑ "The Game review on NollyForever". Nollywood Forever. Archived from the original on 21 October 2020. Retrieved 14 April 2014.