The Hyena's Sun
The Hyena's Sun | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1977 |
Asalin suna | Soleil des hyènes da شمس الضباع |
Asalin harshe | Faransanci |
Ƙasar asali | Tunisiya |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 100 Dakika |
Launi | Eastmancolor (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Ridha Behi |
Marubin wasannin kwaykwayo | Ridha Behi |
'yan wasa | |
Samar | |
Mai tsarawa | Willem Thijssen (en) |
Other works | |
Mai rubuta kiɗa | Nicola Piovani (en) |
Director of photography (en) | Theo van de Sande (en) |
External links | |
Specialized websites
|
The Hyena's Sun (asalin Soleil des Hyenes), fim ne na wasan kwaikwayo na Dutch da Tunisiya da aka shirya shi a shekarar 1977 wanda Ridha Behi ya jagoranta kuma Willem Thijssen ya shirya.[1][2] Fim ɗin ya haɗa da Salah Benmoussa da Hélène Catzaras a matsayin jagorori yayin da Larbi Doghmi, Tewfik Guiga, Mahmoud Moursy da Ahmed Snoussi suka yi rawar gani.[3] Fim ɗin ya yi bayani game da sauye-sauye na faruwa a tsakanin mazauna wani ƙaramin ƙauyen kamun kifi na Tunisiya lokacin da ƴan kasuwa Jamus suka gina wurin shakatawa.[4]
Fim ɗin ya yi fitowar sa na farko a ranar 2 ga watan Maris 1978 a Netherlands. Fim ɗin ya sami ra'ayi dabam-dabam daga masu suka.[5][6] A cikin shekarar 1977, an zaɓi fim ɗin a bada lambar yabo ta Golden Charybdis a Taormina International Film Festival. An zaɓi fim ɗin Directors' Fortnight na Cannes Film Festival a wannan shekarar.[7] A cikin shekarar 1979, darektan ya lashe babbar kyauta a bikin fina-finai na ƙasa da ƙasa na Damascus da lambar yabo ta gaskiya a bikin fina-finai da talabijin na Panafrica na 6 na Ouagadougou (FESPACO).[8]
'Yan wasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Salah Benmoussa
- Hélène Catzaras a matsayin Mariem
- Larbi Doghmi a matsayin Haj Ibrahim (a matsayin Doghmi Larbi)
- Tewfik Guiga a matsayin Slim
- Mahmoud Moursy a matsayin Lamine
- Ahmed Snoussi a matsayin Tahar
- El Ghazi
- Mohammed El-Habachi
- Mohammed Jalali
- Mohammed Mehdi
- Mourad Methkal
- El Omari a matsayin Omda
- Aicha Rachidi
- Mustapha Zari
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Movie - The Hyena's Sun - 1976 Cast، Video، Trailer، photos، Reviews، Showtimes" (in Turanci). Retrieved 2021-10-06.
- ↑ "SOLEIL DES HYÈNES (1977)". BFI (in Turanci). Archived from the original on October 6, 2021. Retrieved 2021-10-06.
- ↑ "The Hyena's Sun" (in Turanci). Retrieved 2021-10-06.
- ↑ "Sun of the Hyenas (1977)" (in Turanci). Retrieved 2021-10-06.
- ↑ "Hyenas' Sun". Time Out Worldwide (in Turanci). Retrieved 2021-10-06.
- ↑ "Sun of the Hyenas" (in Turanci). Retrieved 2021-10-06.
- ↑ "Soleil Des Hyenes". Directors' Fortnight (in Turanci). Retrieved 2021-10-06.
- ↑ Zine, Imen (2013-03-04). "19ème festival méditerranéen de Tétouan - Maroc: hommage au cinéaste tunisien Ridha Béhi". L'Economiste Maghrébin (in Faransanci). Archived from the original on 2020-10-19. Retrieved 2021-10-06.