Jump to content

Ridha Behi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ridha Behi
Rayuwa
Haihuwa Kairouan (en) Fassara, 7 ga Augusta, 1947 (77 shekaru)
ƙasa French protectorate of Tunisia (en) Fassara
Tunisiya
Sana'a
Sana'a darakta, mai tsara fim da marubin wasannin kwaykwayo
IMDb nm0066910

Ridha Behi darekta ne kuma furodusa ɗan ƙasar Tunisiya. An san shi dalilin The Magic Box[1] da Always Brando (2011).[2][3]

Ridha Behi ya karanci ilimin zamantakewa kuma ya sami digiri na biyu a 1973 a Jami'ar Paris Nanterre da digirin digir-gir PhD a Ecole Pratique des Hautes Etudes a 1977 tare da kasida mai taken Cinema and Society in Tunisia a cikin 1960s karkashin kulawar Marc Ferro. A matsayinsa na mataimaki na gidan talabijin na Tunisiya, ya rubuta rubutun ga gajerun fina-finai guda uku tsakanin 1964 zuwa 1967, kuma a cikin 1967 ya yi gajeren fim ɗinsa na farko, La Femme statue, a matsayin wani ɓangare na Tarayyar Tunisiya na Masu shirya Fina-Finan Amateur. [4]

A matsayin darekta, marubuci kuma furodusa

[gyara sashe | gyara masomin]
Year Film Credited as Notes Ref
Director Producer Writer
1970 Autumn Rain Ee
1977 The Hyena’s Sun Ee Ee
1984 Les Anges Ee
1986 Champagne amer Ee Ee
1994 Les hirondelles ne meurent pas à Jerusalem Ee Ee
2002 The Magic Box Ee Ee Ee [5]
2011 Always Brando Ee Ee Ee [2]
2016 The Flower of Aleppo Ee Ee Ee
2020 The Island of Forgiveness Ee Ee Ee Post-production

A matsayin daraktan Gajerun Fina-finai

[gyara sashe | gyara masomin]
  • 1967 – La femme statue
  • 1972 – The Forbidden Thresholds

Kyaututtuka da karramawa

[gyara sashe | gyara masomin]

Shi memba ne na yau da kullun ko Shugaban Juries a duniyar Larabawa:

  1. "Hommes et migrations. documents". Hommes et Migrations. Documents. (in English). 1950. ISSN 0223-3290. OCLC 610521687.CS1 maint: unrecognized language (link)
  2. 2.0 2.1 "Brando's final film back on track" (in Turanci). 2006-05-25. Retrieved 2019-11-22.
  3. "Ridha Behi". IMDb. Retrieved 2019-11-22.
  4. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named :1
  5. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named :6
  6. "Hommage à Ridha Béhi". Turess. Retrieved 2019-11-22.
  7. "Le cinéaste Ridha Behi honoré aux JCC 2017". Kapitalis (in Faransanci). 2017-11-11. Retrieved 2019-11-22.
  8. "Le cinéma tunisien triplement primé au Festival international du cinéma des pays méditerranéens d'Alexandrie". Al HuffPost Maghreb (in Faransanci). 2017-10-14. Retrieved 2019-11-22.
  9. "Fleur d'Alep primé par le festival international du film d'amour en Belgique". Al HuffPost Maghreb (in Faransanci). 2017-02-20. Retrieved 2019-11-22.
  10. "Annabamedfilms.org". www.annabamedfilms.org. Archived from the original on 2019-02-27. Retrieved 2019-11-22.
  11. "Le cinéaste Ridha Behi dans le grand jury…". www.nessma.tv (in Faransanci). 2018-10-18. Retrieved 2019-11-22.
  12. "De l'aéroport au tribunal: L'incroyable mésaventure vécue par le réalisateur Ridha Behi". Al HuffPost Maghreb (in Faransanci). 2019-10-08. Retrieved 2019-11-22.

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]

Ridha Behi on IMDb