Kimiyar al'umma

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Kimiyar al'umma
academic discipline, academic major
subclass ofsocial science Gyara
bangare nasocial science Gyara
practiced bysociologist Gyara
Regensburg ClassificationMN - MS Gyara
tarihin maudu'ihistory of sociology Gyara
Dewey Decimal Classification301 Gyara
Universal Decimal Classification316 Gyara

Kimiyar al'umma, abinda ake kira da Sociology a yaren Turanci. Wannan wani fanni ne na kimiya mai zaman kansa wanda yake bayani akan al'ummomin mutane da abinda yake da alaka dasu na ilmi, tarihi, cigaba, shugabanci da kuma rassa masu amfani na al'ummma.