The Return of the Spirit
Appearance
The Return of the Spirit wanda kuma aka sani da Komawar Rai ( Egyptian Arabic , aliases : Komawar Ruhu ko Komawar Rai ko Komawar Hankali, translit : Awdat Al-Roh, French: Retour de l'Esprit ) karamin shirin fim mai dogon zango na Talabijin na Masar ne tare da Salah Zulfikar wanda Hussein Kamal ya bada Umarni.[1][2][3] Shirin ta dogara ne akan littafin 1933 wanda Tawfiq al-Hakim ya rubuta mai irin sunan fim din.[4][5][6][7]
Ƴan wasan shirin
[gyara sashe | gyara masomin]Ƴan wasan shirin
[gyara sashe | gyara masomin]- Salah Zulfikar a matsayin Selim
- Ihsan Al-Qalawi a matsayin Zanouba
- Layla Hamada a matsayin Saneeya
- Ali Al-Ghandour a matsayin Hanafi
- Ibrahim Saafan a matsayin Mabrouk
- Widad Hamdi a matsayin Bassiounieh
- Mohammed Reda a matsayin malami Kamel
- Wagdi Al-Arabi a matsayin Mustafa
- Issam Al-Ashri a matsayin Mohsen
Wasu yan wasan
[gyara sashe | gyara masomin]- Muhammad Al-Arabi a matsayin Abdo
- Younes Shalaby a matsayin Aliwa
- Malak El Gamal a matsayin Nana'a
- Abdul Rahim Al-Zarqani a matsayin Uncle Hassan
- Nazim Shaarawy a matsayin Dr. Helmy
- Sabri Abdel Aziz a matsayin Rizk
- Ibrahim Al-Shami as Hamed
- Nahed Samir a matsayin Dawlat Hanim
- Abdullahi Farghali a matsayin Bustami
- Mohamed Shawky a matsayin Maimoon Gaber Maimon
- Gamalat Zayed a matsayin Umm Sahloul
- Saifullah Mukhtar a matsayin Nazaka
- Etidal Shaheen a matsayin Safinaz Hanim
- Mohammed Farhat Omar a matsayin Al-Sabilji
- Jamil Ezz El Din a matsayin Kazuli
- Ali Gohar a matsayin Mr. Black
- Medhat Ghaly a matsayin Monsieur Fox
- Ahmed Salah El-Din as Jamil Al-Hallaq
- Yahya Tawfik a matsayin wanzami na iyali
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ الجمهور الجديد (in Larabci). September 1978.
- ↑ "ذكرى صلاح ذوالفقار .. فارس أحلام بنات مصر – شهريار النجوم" (in Larabci). 2021-12-16. Retrieved 2022-08-29.
- ↑ al-Nahḍah (in Larabci). Dār al-Raʼy al-ʻĀmm. 1982.
- ↑ "Return of the Spirit". AUCPress (in Turanci). Archived from the original on 2022-08-29. Retrieved 2022-08-29.
- ↑ "Return of the Spirit by Tawfiq al-Hakim: 9780143133971 | PenguinRandomHouse.com: Books". PenguinRandomhouse.com (in Turanci). Retrieved 2022-08-29.
- ↑ al-Hakim, Tawfiq (2019-07-09). Return of the Spirit (in Turanci). Penguin. ISBN 978-0-14-313397-1.
- ↑ خالد إسماعيل. ""عودة الروح".. رواية توفيق الحكيم التى أبهرت كل الفنانين!". www.maspero.eg (in Larabci). Archived from the original on August 29, 2022. Retrieved 11 May 2023.