Jump to content

The Satanic Angels

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
The Satanic Angels
Asali
Lokacin bugawa 2007
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Moroko
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Ahmed Boulane (en) Fassara
Marubin wasannin kwaykwayo Ahmed Boulane (en) Fassara
'yan wasa
External links

The Satanic Angels (French: Les Anges de Satan) fim ne da aka shirya shi a shekarar 2007 na Morocco, wanda Ahmed Boulane ya jagoranta kuma ya bada umarni.[1][2][3]

Takaitaccen bayani

[gyara sashe | gyara masomin]

The Satanic Angels labari ne na wasu matasa mawaƙa guda goma sha huɗu da aka kama aka yanke musu hukuncin zaman gidan yari na watanni uku zuwa shekara ɗaya saboda "girgiza tushen Musulunci" da "Shaidan" bayan an yi musu shari'a ta gaskiya. Al'umma da 'yan jarida sun yi gangami don 'yantar da su.[4][5][6]

Kyautattuka

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Festival National du Film (Tanger, 2007)
  • Bikin Fina-Finan Indiya (2007)
  • Bikin Fim na Avanca (Portugal, 2007)
  1. "Keswick Film Festival - Satanic Angels".
  2. "The Satanic Angels". 18 December 2007.
  3. "Africiné - Anges de Satan (Les)".
  4. "Keswick Film Festival - Satanic Angels".
  5. "The Satanic Angels". 18 December 2007.
  6. "Africiné - Anges de Satan (Les)".