The Second Wife (fim, 1967)
Appearance
The Second Wife (fim, 1967) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1967 |
Asalin suna | الزوجة الثانية |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 110 Dakika |
Launi | black-and-white (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Salah Abu Seif |
'yan wasa | |
Soad Hosni (en) | |
Samar | |
Mai tsarawa | Ramses Naguib |
External links | |
Mata ta Biyu ( Larabci: الزوجة الثانية , fassara. El Zawga El Thania) fim ne na wasan kwaikwayo na ƙasar Masar a shekara ta 1967 wanda Salah Abu Seif ya bada Umarni.
Yan wasan shirin
[gyara sashe | gyara masomin]- Soad Hosny a matsayin Fatma
- Shoukry Sarhan a matsayin Abou El Ela
- Sanaa Gamil a matsayin Hafiza
- Salah Mansour
- Soheir El Morshedi
- Abdelmonem Ibrahim
- Hassan El Baroudy