The Street Player
Appearance
The Street Player | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1983 |
Asalin suna | الحريف |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 148 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Mohamed Khan (en) |
Marubin wasannin kwaykwayo | Mohamed Khan (en) |
'yan wasa | |
External links | |
The Street Player ( Larabci: الحرِّيف, fassara. El harrif) Fim ne na wasan kwaikwayo na Masar da aka shirya shi a shekarar 1983 wanda Mohamed Khan ya jagoranta kuma ya bada umarni.[1] An shigar da shi a cikin 13th Moscow International Film Festival.[1]
'Yan wasan shirin
[gyara sashe | gyara masomin]- Adel Emam a matsayin Fares
- Fardous Abdel Hamid as Dalal
- Nagah El-Mogui a Rizk
- Salah Nazmi
- Hamdi Al Waziri
- Abdalla Mahmoud a matsayin Mokhtar.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "13th Moscow International Film Festival (1983)". MIFF. Archived from the original on 7 November 2013. Retrieved 6 February 2013.