Jump to content

The Winds of the Aures

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
The Winds of the Aures
Asali
Lokacin bugawa 1966
Asalin suna Le Vent des Aurès da ريح الاوراس
Asalin harshe Larabci
Faransanci
Ƙasar asali Aljeriya
Characteristics
Genre (en) Fassara war film (en) Fassara
During 95 Dakika
Launi black-and-white (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Mohammed Lakhdar-Hamina
Marubin wasannin kwaykwayo Mohammed Lakhdar-Hamina
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa Mohammed Lakhdar-Hamina
Other works
Mai rubuta kiɗa Philippe Arthuys (en) Fassara
Kintato
Narrative location (en) Fassara Aljeriya
Muhimmin darasi Algerian War (en) Fassara
External links

Iskar Aure ( Larabci: ريح الاوراس‎, fassara. Rih al awras, French: Le Vent des Aurès ) fim ɗin yakin Aljeriya ne wanda a kayi shi a shekarar 1967 wanda kuma Mohammed Lakhdar-Hamina ya bada umarni. An shigar da shi a cikin 1967 Cannes Film Festival inda ya sami lambar yabo don Mafi kyawun Aikin Farko.[1] Har ila yau, an shigar da shi a cikin 5th Moscow International Film Festival.[2]

Hukumar Cinema ta Duniya za ta maido da The Winds of the Aures ta hanyar shirin ayyukan al'adun gargajiya na Afirka.[3]

  1. "Festival de Cannes: The Winds of the Aures". festival-cannes.com. Retrieved 8 March 2009.
  2. "5th Moscow International Film Festival (1967)". MIFF. Archived from the original on 16 January 2013. Retrieved 9 December 2012.
  3. Page, Thomas (10 November 2017). "Martin Scorsese leads effort to save lost African cinema". CNN. Cable News Network. Retrieved 12 November 2017.