Jump to content

The Witches of Gambaga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
The Witches of Gambaga
Asali
Lokacin bugawa 2011
Ƙasar asali Ghana
Characteristics
Genre (en) Fassara documentary film
Direction and screenplay
Darekta Yaba Badoe
External links
witchesofgambaga.com

The Witches of Gambaga Documentary fim ne da aka shirya shi a shekarar alif dubu biyu da goma sha daya 2011 na ƙasar Ghana wanda Yaba Badoe ya bada umarni kuma Amina Mama ta shirya.[1][2][3][4]

Labarin fim

[gyara sashe | gyara masomin]

Matan al’ummomi daban-daban ana zarginsu da zama matsafa a wajen iyalansu da kuma yadda suke yaƙar gwagwarmayar al’ummarsu da yankunan su a sansanin matsafa.[5][6][7]

Tarihin kirkira

[gyara sashe | gyara masomin]

A cikin shekarar alif dubu biyu da goma sha daya 2011, fim ɗin ya shiga cikin Rio de Janeiro International Film Festival.[8] A cikin shekarar alif dubu biyu da goma sha biyu 2012, an nuna shi a bikin Fim ɗin Mata na London.[9]

  1. "'The Witches of Gambaga': A documentary by Yaba Badoe – The African Women's Development Fund (AWDF)". awdf.org. Retrieved 2020-01-27.
  2. Akudinobi, Jude G. (2012-09-26). "The Witches of Gambaga (review)". African Studies Review (in Turanci). 55 (2): 195–196. doi:10.1353/arw.2012.0038. ISSN 1555-2462. S2CID 140919074.
  3. "Witches of Gambaga | Kanopy". www.kanopy.com. Retrieved 2020-01-27.
  4. Sokari Ekine, Sokari. "Review: The Witches of Gambaga" (PDF). Feminist Africa 16. Archived from the original (PDF) on 2023-09-03. Retrieved 2024-02-17.
  5. hazco.co.uk. "The Witches Of Gambaga". www.journeyman.tv (in Turanci). Retrieved 2019-10-19.
  6. The Witches of Gambaga, retrieved 2019-10-19
  7. "VIDEO: The witches of Gambaga". www.ghanaweb.com (in Turanci). Retrieved 2019-10-19.
  8. "Veja a lista de filmes confirmados no Festival do Rio 2011". O Globo. October 31, 2011. Retrieved October 20, 2019.
  9. Bartholomew, Emma (November 15, 2012). "Grannies who take up kung-fu to avoid rape and witch camps: the London Feminist Film Festival in Hackney will deliver disturbing exposes". Hackney Gazette. Archived from the original on October 20, 2019. Retrieved October 20, 2019.