Theatre
Appearance
Theatre | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | performing arts building (en) , theatre venue (en) da cultural building (en) |
Amfani | Gidan wasan kwaikwayo |
Occupant (en) | theatre company (en) |
Wurin Gabatar da Wasan Kwaikwayo ko gidan wasan kwaikwayo wuri ne wanda ake amfani don gabatar da wasan kwaikwayo kai tsaye, yawanci 'yan wasan kwaikwayo ne gabatar da ƙwarewarsu akan wani abu na gaske ko kirkiraren abu a gaban yan kallo kai tsaye a wani killataccen wuri.[1] Masu wasan kwaikwayo na gabatar da wasan kwaikwayonsu ga masu sauraro ta hanyar haɗin kai, magana, waƙa, kiɗa, da rawa. Ana amfani da abubuwa na fasaha, kamar fenti da zane-zane da haske don kawata wurin wasan.[2]