Jump to content

Thierry Graça

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Thierry Graça
Rayuwa
Haihuwa Mindelo (en) Fassara, 27 ga Janairu, 1995 (29 shekaru)
ƙasa Cabo Verde
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
S.L. Benfica B (en) Fassara2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Nauyi 82 kg

Thierry Ramos da Graça (an haife shi a ranar 27 ga watan Janairu 1995) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Cape Verde wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron gida.

Aikin kulob

[gyara sashe | gyara masomin]

Ya fara aikinsa a Cape Verde. A cikin shekarar 2013, ya koma kulob din Portuguese AD Oeiras don buga gasar U-19 kafin ya koma kungiyar matasan Benfica a tsakiyar kakar wasa.[1]

A ranar 6 ga watan Mayu 2014 shi da, Rafael Ramos da Estrela sun rattaba hannu kan kwangilar ƙwararru tare da SL Benfica har zuwa watan Yuni 2020, tare da shiga ƙungiyar B a kakar wasa ta gaba.[2] A ranar 1 ga watan Oktoba 2014, ya yi wasansa na farko na ƙwararru a Benfica B a wasan 1-1 da Santa Clara.[3] [4]

A ranar 3 ga watan Yuni 2016, ya rattaba hannu a kulob ɗin GD Estoril Praia na Primeira Liga.[5]

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Graça ya fara buga wasansa na farko na kasa da kasa ga kungiyar kwallon kafa ta Cape Verde a wasan da suka doke Tanzania da ci 3-0 don neman cancantar shiga gasar cin kofin nahiyar Afirka na shekarar 2019, a ranar 12 ga watan Oktoba 2018.[6]

Benfica

  • UEFA Youth League: Wanda ya zo na biyu 2013–14 [7]
  1. Thierry Graça at ForaDeJogo (archived). Retrieved 4 March 2018.
  2. Edisport. "Thierry Graça: "Fiz tudo para chegar a um grande" - Benfica - Jornal Record" . xl.pt .
  3. "Três Juniores rubricaram contrato profissional com o Clube" . Sport Lisboa e Benfica - Site Oficial.
  4. "Benfica B - Santa Clara (Jornada 9 Segunda Liga 2014-2015) - Liga Portugal" . ligaportugal.pt .
  5. "Thierry Graça, Luís Ribeiro e José Moreira são reforços - Estoril Praia" . Archived from the original on 12 June 2016. Retrieved 17 June 2016.
  6. "CAN'2019: Cabo Verde vence Tanzânia (3-0) e mantém intactas as chances de apuramento para os Camarões - Inforpress" . www.inforpress.publ.cv . Archived from the original on 13 October 2018.
  7. 'Proud' Benfica hold heads high after final defeat" . UEFA . 14 April 2014. Retrieved 9 September 2014.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]