Thierry Mouyouma
Appearance
Thierry Mouyouma | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Franceville (en) , 27 Satumba 1975 (49 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Gabon | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Thierry Mouyouma (an haife shi a ranar ashirin da bakwai 27 ga watan Satumba, shekarar alif dubu daya da dari tara da saba'in da biyar 1975) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Gabon kuma koci na yanzu. Ya buga wasanni da dama ga kungiyar kwallon kafa ta kasar Gabon.
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Ya shafe farkon aikinsa tare da kungiyoyin MangaSport, FC daribda biyar 105 Libreville, Étoile du Sahel, CO Medenine, Stade Reims, Canon Yaoundé, Leixões SC da FC Felgueiras. [1]
A cikin shekarar alif dubu biyu da ukku 2003, Mouyouma ya koma Afirka ta Kudu, ya shiga Jami'ar Wits daga FC Felgueiras.[2]
Bayan ya yi ritaya daga buga wasa, Mouyouma ya zama kocin ƙwallon ƙafa. Yana kula da tsohon kulob dinsa, FC dubu daya da biyar 105 Libreville.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Thierry Mouyouma". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 4 May 2018.
- ↑ "Players joining SA teams" (PDF). SAFA.net. Archived from the original (PDF) on 6 February 2013. Retrieved 26 August 2013.
- ↑ "Play-off D2 : Le FC 105 veut l'élite" (in French). Gabon News. 17 May 2013.