Jump to content

Thomas Tuchel

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Thomas Tuchel
Rayuwa
Haihuwa Krumbach (en) Fassara, 29 ga Augusta, 1973 (51 shekaru)
ƙasa Jamus
Harshen uwa Jamusanci
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Germany national under-18 football team (en) Fassara-30
  Stuttgarter Kickers (en) Fassara1992-199481
  SSV Ulm 18461994-1998692
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Nauyi 85 kg
Tsayi 192 cm
Thomas Tuchel
Thomas Tuchel
Thomas Tuchel

Thomas Tuchel (an haifeshi ranar 29 ga watan Agusta, 1973) ƙwararren manajan ƙwallon ƙafa ne kuma tsohon ɗan wasa wanda shine babban kocin ƙungiyar Bundesliga Bayern Munich.[1] Ana yi masa kallon mai dabara a fagen ƙwallon ƙafa na zamani kuma ɗaya daga cikin ƙwararrun masu horarwa a duniya.[2][3]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.